Imermu shafi'i TV

Imermu shafi'i TV إِنَّ لِلَّلهِ أَهْلِين وَأَهْلُ اللَّهِ هُمْ أَهْلُ القُرْآن📖🌹
يَا رَبِّ اجْعَلنَا مِنهُمْ،،نحن أهل القرآن والسنة💪🫰

Gwarzuwa Maryam Ibrahim Ɗan Azumi👌😇
31/08/2026

Gwarzuwa Maryam Ibrahim Ɗan Azumi👌😇

‎Gwani Musa Ahmad Musa Daga Jahar Borno‎wanda ya wakilci Nigeria🇳🇬 A gasar Musabaqar Alqur'ani ta Duniya king abdul'aziz...
31/08/2026

‎Gwani Musa Ahmad Musa Daga Jahar Borno
‎wanda ya wakilci Nigeria🇳🇬 A gasar Musabaqar Alqur'ani ta Duniya king abdul'aziz da aka gudanar a Makka, saudi arabia🇸🇦 a shekarar 2022, inda ya fafata a rukuni na uku, wato Hizbi 60. A lokacin gasar, shekarunsa 20 kacal.

‎Haka kuma, shi ne wanda ya lashe gasar musabaƙar karatun Alqur’ani ta Ƙasa baki ɗaya a shekarar 2025, a jihar Borno, Nigeria🇳🇬, inda ya zo na 1st a ɓangaren Qira’o’i (Qira’at Category).

‎Allah Ya Qarawa Rayuwar sa Albarka Ya ɗaukaka darajarsa ta hanyar Alƙur’ani, Ya ƙara masa ilimi da hikima, kuma Ya ba shi nasara a dukkan al’amuransa.🤲📖

Imermu shafi'i TV✍️✍️🌹

31/08/2026

Barkan mu da safiya🌄🌹
Mu Saurari Al-Hafiz Al-hassan {Attilaweey Bn Bello Sa'eed} Ɗaya daga cikin masu aiki a wannan shafin.
Allah Ya Qarawa Rayuwa Albarka🤲🥰

Imermu shafi'i TV
🌹💙🌹💙🌹💙🌹💙🌹💙🌹


Borno State materials🔥🔥Goni Ibrahim Ali AbdulkarimGoni Musa Ahmad AlbarnawyGoni Hameed Musa ZakariaWrite Us The Last One...
30/08/2026

Borno State materials🔥🔥

Goni Ibrahim Ali Abdulkarim
Goni Musa Ahmad Albarnawy
Goni Hameed Musa Zakaria

Write Us The Last One Name.
Rubuta mana sunan na ƙarshe.

Daga wajen walimar gwarzuwar duniya😊🤍‎‎Jiya kenan yayin gabatar da walima na gwarzuwar duniya👑‎Gwarzuwar 2024 Hajara Ibr...
30/08/2026

Daga wajen walimar gwarzuwar duniya😊🤍

‎Jiya kenan yayin gabatar da walima na gwarzuwar duniya👑
‎Gwarzuwar 2024 Hajara Ibrahim Ɗan azumi💜
‎Gwarzuwar 2026 Maryam Ibrahim Ɗan azumi❤️

Imermu shafi'i TV 🌹

30/08/2026

Imitating sautul khalil khusary👌😇
By the hafizatul qur'an masha'allah
Allahu Akbar Qur'ani Akwai Daɗi🫰😊

Imermu shafi'i TV
🌹😇🌹😇🌹😇🌹😇🌹😇🌹


30/08/2026

Gaskiya Masha'allah👌😇
Wannan Yaron Allah Ya Qara Maka Albarka🤲🥰

Imermu shafi'i TV

Ahlul Qur'an Sune Ahalin Allah Gobe QiyamaAnnabi Muhammad {S.A.W} Yana Cewa!{إن لله أهلين، وأهل الله هم اهل القرآن}Muyi ...
29/08/2026

Ahlul Qur'an Sune Ahalin Allah Gobe Qiyama

Annabi Muhammad {S.A.W} Yana Cewa!
{إن لله أهلين، وأهل الله هم اهل القرآن}
Muyi Ƙokarin Zama Masu Karanta Alqur'ani Da Aiki Da Abinda Muke Karantawa Dan Neman Tsiran Mu.

Allah Kasa Alqur'ani Yayi Ceto A Garemu🤲🥹

💝‎🌹ALHAMDULILLAH! 30,000 FOLLOWERS!🌹💝‎‎Muna godiya ga Allah Maɗaukakin Sarki da Ya kai mu wannan mataki. 🤲💚‎‎30K FOLLOWE...
29/08/2026

💝‎🌹ALHAMDULILLAH! 30,000 FOLLOWERS!🌹💝

‎Muna godiya ga Allah Maɗaukakin Sarki da Ya kai mu wannan mataki. 🤲💚

‎30K FOLLOWERS ba ƙaramin abu ba ne! Wannan nasara tamuce baki ɗaya. ❤️

‎Mun gode da ƙaunarku, goyon bayanku, reactions, comments, shares da kuma kasancewarku tare da mu a kullum.

‎Allah Ya saka muku da alheri, Ya ƙara haɗa kanmu a kan alheri da yaɗa ilimin Al-Qur’ani da addinin Musulunci. 🤲

‎DAGA 0 ZUWA 30,000 — ALHAMDULILLAH! 🥳🎊

‎📺 Imermu shafi'i TV
‎💚 Al-Qur’ani | Ilimi | Addini | Daɗaɗɗen Abun Amfani📖

‎Ku ci gaba da kasancewa tare da mu… 50K na gaba In Sha Allah! 🚀💚


29/08/2026

Al-qur'anul Kareem🌹🥰
Hafizah Sumayya Umar Mudassir
Masha'allah Allah Ya Qara Miki Albarka🤲💙

Imermu shafi'i TV
🌹💝🌹💝🌹💝🌹💝🌹💝🌹


🌹

Address

Plateau Jos
Jos
940103

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Imermu shafi'i TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share