ABU Artwork Group

  • Home
  • ABU Artwork Group

ABU Artwork Group ABU ARTWORK GROUP

SANARWA ZUWAGA ƳAN UWANA ƘANANUN MAWAƘA!!Ina me gabatar muku da Sabuwar Waƙa mai taken Insha Allah Zamu Ɗaukaka 🤲 Hakika...
31/01/2025

SANARWA ZUWAGA ƳAN UWANA ƘANANUN MAWAƘA!!

Ina me gabatar muku da Sabuwar Waƙa mai taken Insha Allah Zamu Ɗaukaka 🤲 Hakika Wannan Waƙar an shirya tane domin Ƙananun Mawaƙa!

Dan haka wannan da mace ga duk wani ƙaramin mawaƙi yayi ƙoƙari ya shigo cikin wannan tsarin domin shiga cikin wannan waƙar!

Wannan Waƙa tazone daga ƙungiyar ƙananun mawaƙa Arewa Artists dan haka duk wani mawaƙi zai iya yin register da wannan ƙungiyar

MANUFAR WANNAN ƘUNGIYA:

Anbuɗe Wannan Ƙungiya ne Domin tallafawa Ƙananun Mawaƙa Ta hanyar promoting ɗin su yadda Duniya zata Sansu Tare sama musu Hanyar kuɗin shiga Cikin Sauƙi

Ku kira Number Nan kai tsaye Domin Yin Register: 09164706200 Ko kuma kuyi Magana a WhatsApp Direct 👍

  from ABU ArtworkSANARWA 📢 Kuka Sance tare da ABU Artwork, a Ranar Lahadi Da Misalin 2:00, Na Rana, 19/01/2025, a Freed...
19/01/2025

from ABU Artwork

SANARWA 📢

Kuka Sance tare da ABU Artwork, a Ranar Lahadi Da Misalin 2:00, Na Rana, 19/01/2025, a Freedom Radio Kaduna Mita 92.9 a Shirin Zauren Kanneywood!

Maudu'i: Za'a Tattauna Gameda Ƙananun Mawaƙan Arewa,

1. Me Yasa Iyaye Basaso Ƴaƴansu Su Faɗa Harkar Waƙa da Film?

2. Wace Hanya Yakamata Ƙaramin Mawaƙi Yabi Wajen Ganin Yayi Nassara?

3. Me Yasa Ƙananun Mawaƙan Arewa Suke Saurin Sarewa?

4. Wane Abu Ƙaramin Mawaƙi Zaiyi, Yayi Suna a Harkar Waƙa?

5. Me Yasa Mawaƙan Arewa Ɗaukakarsu Bata Jimawa?

Duk Zakuji acikin Wannan Shiri Insha'Allah 💪

Ga Waɗanda Basa Jihar Kaduna! Su Shiga Cikin Playstor Suyi Searching Freedom Radio Nigeria Su Shiga Zasu Ga List Na Gidajen Radiyo Kamar Haka 👇

1. Freedom Radio Kaduna
2. Freedom Radio Kano
3. Freedom Radio Jigawa

To Sai kushiga Freedom Radio Kaduna Insha'allah Zaku Saurari Shirin a Lokacin da Ake Yinsa.

Mungode 🙏

Ayi Sauraro Lafiya.

ABU ARTWORK (WAKILIN MATASA) CHAIRMAN AREWA ARTISTS 🎧 19/01/2025

Abu Artwork yasaki waƙarsa mai taken so Yanada tsada zaku sameta akan YouTube channel ɗinsa da Audiomack
06/01/2025

Abu Artwork yasaki waƙarsa mai taken so Yanada tsada zaku sameta akan YouTube channel ɗinsa da Audiomack

 Abu Artwork ya saki waƙar Maryam zaku sameta akan YouTube channel da Audiomack ɗinsa.
31/12/2024



Abu Artwork ya saki waƙar Maryam zaku sameta akan YouTube channel da Audiomack ɗinsa.

Labari da ɗumi ɗumi!  ABU Artwork  ya Sanar a shafinsa na facebook zai yiwa Zainab Waƙa sadaukarwa gaduk masu suna Zaina...
24/12/2024

Labari da ɗumi ɗumi! ABU Artwork ya Sanar a shafinsa na facebook zai yiwa Zainab Waƙa sadaukarwa gaduk masu suna Zainab! Wane fata zakui masa ?

SANARWA!!! 📢Daga Ƙungiyar  Arewa Artists  🎧Munakira da duk Wani Ƙaramin Mawaƙi (Artists)Wannan Ƙungiya mai suna a Sama a...
23/12/2024

SANARWA!!! 📢

Daga Ƙungiyar Arewa Artists 🎧

Munakira da duk Wani Ƙaramin Mawaƙi (Artists)

Wannan Ƙungiya mai suna a Sama an ƙirƙireta ne domin Tallafawa ƙananun mawaƙa masu tasowa (Upcoming Artist) ta Hanyar yaɗa Ayyukan su

Haƙiƙa mu a nan Arewa Samun Daukaka yana mana Wuya Sakamakon Wasu dalilai

Anyi wannan ƙungiya Domin a haɗe kan ƙananun mawaƙa domin a taimaki juna a gudu tare a tsira tare

Ta Hanyar nuna juna ma'ana (Reposting) Domin Hanyar datake saurin ɗaukaka Artist itace Hanyar nuna juna! Kuma itace Hanyar datake saurin sakko da mutum idan yasamu ɗaukaka!! Yazama ba wanda yake nuna shi.

Dan haka a wannan ƙungiya dole ne yin Reposting Domin ta hanyar ne kaɗai ake boosting ɗin Artists

TSARIN SHIGA CIKIN WANNAN ƘUNGIYA!

📌Yazama dole kazama kana aiki me kyau!

📌Rera Waƙa me daɗi Aikin Waƙar yayi Kyau ya kasance kayi waƙar me ma'ana, Cover Foster Waƙar takasance me tsari kayi dai me kyau ake buƙata.

DOKOKI!⚠️

💎Yazama Dole kabi tsarikan ƙungiya

💎Yazama Dole kayi Reposting idan ƙungiya ta sanar ayi

💎Yazama dole kayi Use sound idan ƙungiya ta sanar ayi

JAN HANKALI!🚨

✅Yanada kyau komai Zamuyi muyi tsakani da Allah da kyakkyawar Zuciya

✅Sannan a matsayin mu na musulmi yazama Wajibi mudinga Addu'oi

✅Sannan Akoda yaushe mudinga Roƙon Allah ya cire mana hassada, da kuma ƙyashi da san Zuciya 🤲

Ku kira Wannan Number domin tantancewa: 09164706200

Dan Allah kuyi Share zuwa ga ƴan uwa domin su shigo cikin Wannan Tsari Na 💪

ABU ARTWORK, CHAIRMAN AREWA ARTISTS ✓
23/12/2024.

' A L H A M D U L I L L A H 🤲 Ya Allah Muna godiya a bisa ni'imominka da kabamu wanda baza su ƙirgu ba, Mungode Mungode ...
22/12/2024

'

A L H A M D U L I L L A H 🤲

Ya Allah Muna godiya a bisa ni'imominka da kabamu wanda baza su ƙirgu ba, Mungode Mungode 🙏

Ya Allah Kaciremana Baƙinciki da Ƙyashi da Hassada da Munafunci, Ya Allah ka hanemu yi ka hana ayimana dan kyawawan ayyukan Annabi Muhammad S.A.W 🤲

Ya Allah ka farantamana ka bamu Abunda muke so kayi mana tsari da msƙiyanmu, ka haɗa mu da masoyan mu aduk inda suke ya Allah 🤲

Ya Allah ka ƙaramana jin tsoron ka, ka daɗamana ƙaunar Annabi Muhammad S.A.W 🤲

Ya Allah kasa muyi kyakkyawan ƙarshe, kasamu acikin Aljanna fiddausi kayi mana tsari da Azabarka 🤲

Ya Allah kabamu Abunda muke so na Duniya da Lahira 🤲

A M I N Y A ALLAH 🤲

  A Yanzu Banda Abokai Sama Da Ƴan DOWNLOAD!!! dan Allah kuyimin Mention ɗin Wanda kuka san Yana Download Domin ƙulla Al...
21/12/2024

A Yanzu Banda Abokai Sama Da Ƴan DOWNLOAD!!! dan Allah kuyimin Mention ɗin Wanda kuka san Yana Download

Domin ƙulla Alaƙar Abota 👌

Naku Har kullum Abu Artwork Mai Waƙa ✓


Masoyana 💓 ga Waƙar FATIMA ZAHRA Gobe zamu Sakar muku Ita Insha'Allah 🙏Naku har kullum ABU Artwork me Waƙa ✓
20/12/2024

Masoyana 💓 ga Waƙar FATIMA ZAHRA Gobe zamu Sakar muku Ita Insha'Allah 🙏

Naku har kullum ABU Artwork me Waƙa ✓








 Saƙon Godiya zuwaga Masu Sana'ar DOWNLOAD NAGODE!Haƙiƙa nayi farin ciki sosai ganin Yadda wasunku suke Kirana wasu kuma...
19/12/2024



Saƙon Godiya zuwaga Masu Sana'ar DOWNLOAD NAGODE!

Haƙiƙa nayi farin ciki sosai ganin Yadda wasunku suke Kirana wasu kuma ta WhatsApp sukeyimin Magana,

Game da yadda zasu Samu Waƙoƙina Cikin Sauƙi!

Kusani Rayuwa Saida taimakon juna da haka zamu ƙaru da juna,

Ga wanda basu samu Kuddin Waƙoƙina ba suyinmin magana ta WhatsApp: 09164706200 zan tura muku Complete ɗin su NAGODE

Naku har kullum ABU Artwork me Waƙa ✓









Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ABU Artwork Group posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Want your business to be the top-listed Hardware Service?

Share